Shugaba Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya ranar Litinin 18 ga watan Mayu, wanda ke zuwa daidai ranar da dokar hana zirga zirga a wasu jihohi ke kawowa karshe bisa umarnin farko.
Aliyu Sani, shugaban kwamitin kula da matsalar COVID-19 a Najeriya ne ya sanar da haka a wata hira da ya yi da gidan Talabijin Channels ranar Lahadi 17 ga watan Mayu.
Ana tsammanin shugaba Buhari zai sauwaka ko ya kara wa'adin dokar hana zirga zirga a jawabinsa da zai yi ranar Litinin.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari