Ta kashe mijinta bisa zargin yana amsa wayar salula daga budurwarsa

Rundunar tsaro ta NSCDC a jihar Nassarawa ta kama wata mata mai suna Veronica Boniface mai shekara 22 bayan ta kashe mijinta a jihar Nassarawa bisa zargin cewa mijinta ya amsa wayar salula ne daga wajen budurwarsa

Kwamandan rundunar na jihar Nassarawa Habu Fari ya ce jami'ansa sun kama matar ce a garin Obene da ke karamar hukumar Keana bayan sun sami rahotannin sirri.

Veronica ta nemi gafara tare da bukatar a yafe mata, ta ce sharrin shedan ne, domin ita ta so ne ta tsorata mijinta domin ta karbe wayar amma sai ya zama ajali. Ta ce tana dauke da juna biyu tsawon wata daya.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN