• Labaran yau


  Shugaban yansandan Najeriya ya canja wa Kwamishinonin yansanda 11 wajen aiki

  Babban safeto janar na yansandan Najeriya Muhammed Adamu, ya amince da canja wa Kwamishinonin yansanda 11 wajen aiki a fadin kasarnan.

  Kwamishinonin da janjin ya shafa su ne Edo, CP Johnson Babatunde Kokumo; Osun , CP Undie J. Adie; Bauchi  CP Lawal Jimeta Tanko; Ebonyi , CP Philip Sule Maku; Gombe , CP Ahmed Maikudi Shehu; Ondo, CP Bolaji Amidu Salami; Oyo , CP Joe Nwachukwu Enwonwu; Eastern Port, CP Evelyn T. Peterside; Explosive Ordinance Device (EOD), CP Okon Etim Ene; Airport Command, CP Bello Maikwashi; da Anti-Fraud Unit (FCID Annex Lagos), CP Olukolu Tairu Shina.

   Sanarwar haka ta fito ne daga Kakakin hukumar yansanda na Najeriya Frank Mba

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaban yansandan Najeriya ya canja wa Kwamishinonin yansanda 11 wajen aiki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama