• Labaran yau


  Shekau ya karyata sojin Najeriya, ya ce babu zancen saranda ko mika wuya  Abubakar Shekau, shugaban Jama’tu Ahlis Sunna Lidda’awati wal-Jihad, wanda aka fi sani da Boko Haram, ya karyata zancen cewa kungiyarsa ta ci ma yarjejeniya da sojin Najeriya ko na Chadi saboda mika wuya ko saranda.

  Fitaccen dan Jarida Ahmed Silkida ne ya wallafa a shafinsa na labarai humanangle.

  A sabon faifen sauti da Silkida ya wallafa, an jiyo muryar Shekau yana karyata zancen, tare da zargin cewa har yanzu soji basu fahimci tsarin kungiyarba.

  Haka zalika Shekau ya yi bayani bisa zancen yadda soji suke luguden wuta a Sambisa.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shekau ya karyata sojin Najeriya, ya ce babu zancen saranda ko mika wuya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama