• Labaran yau


  Illolin amfani da takunkumin fuska na lokaci mai tsawo da yadda za ka kiyaye

  Amfani da takunkumin fuska yana da kyau wajen kariya daga kamauwa da cutukka musamman wadanda ake kamuwa da su ta shakar iska. Amma bincike ya nuna cewa amfani da takunkumin fuska har lokaci mai tsawo yana da illa ga lafiyar dan adam.

  Idan ka yi amfani da takunkumi na lokaci mai tsawo, za ka iya fuskantar wadannan matsaloli:

  1. Iskar Oxygen da ke cikin jinin jikinka zai ragu
  2. Oxygen da ke cikin kwakwalwar kanka zai ragu
  3. Za ka fara jin babu kuzari a jikinka
  4. Za ka iya fuskantar mawuyacin yanayinlafiya.

  IDAN KA SA TAKUNKUMIN FUSKA

  - Idan kana kai kadai a wuri, sai ka sassafta shi domin ka shaki iskar Oxygen
  - Ba dole bane ka yi amfani da shi a cikin dakinka
  -  Ka yi amfani da shi a waje da ke da cinkoso ko taron jama'a, mutum daya ko biyu
  -  Ka rage amfani da shi matukar kana killataccen waaje
  -  Ka tanadi takunkumin fuska guda biyu domin canzawa kowane awa hudu zuwa biyar
  -  Ka kiyaye yawan amfani da shi har lokaci mai tsawo

   DAUKAN NAUYIN FADAKARWA

  Isyaku Garba Zuru, 

  Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Illolin amfani da takunkumin fuska na lokaci mai tsawo da yadda za ka kiyaye Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama