• Labaran yau


  Bankin Fidelity a jihar Kebbi ta ba gwamnati taimakon N5m domin yakar cutar Korona a jihar

  Bankin Fidelity a jihar Kebbi ta bayar da taimakon Naira Miliyan biyar N 5 ga Gwamnatin jihar Kebbi domin taimakawa wajen yakar cutar Korona a jihar ranar Talata 19 ga watan Mayu.

  Manajan shiya na  Bankin Mallam Salihu Jibrin ne ya gabatar wa Gwamnatin jihar Kebbi ta Cheque na kudin ta hannun shugaban Ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Kebbi Suleiman Muhammad Argungu.

  Sanarwar haka ta fito ne a wata takarda da mai taimaka wa Gwamnatin jihar Kebbi ta fannin Labarai Yahaya Sarki ya fitar.

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bankin Fidelity a jihar Kebbi ta ba gwamnati taimakon N5m domin yakar cutar Korona a jihar Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama