Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin
farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen
Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu musamman jinnul Ashiq Na iya
haddasa wannan matsalar, sannan shigar iska cikin farji ma yana da
tasiri wajen faruwar wannan matsala.
Idan Farjin mace ya guntsi iska toh
ko Yaya ta motsa iskar sai tayi kokarin hurowa waje, don hakane ma in
aka sadu da ita sai iskar ta huro zuwa waje don haka sai iskar ta horo
maniyyin da mijinta ya zuba mata sai ya fito waje.
Ta dinga yin motsa
jiki nau’in gwale-gwale (wato a turance Squatting ta bubbude kafagunta a
tsaye tana yin sama tana mikewa tana tsugunawa a tsaye amma ta dinga
yin kamat sau ashirin da safe ashirin da yamma, kuma ta dinga yin sit-up
shima wannan adadin.
Sannan ta hada kaninfari da yayan hulbah, da
tafarnuwa, da ganyen magarya tana dafawa tana Shiga ciki, in tabi
wadannan hanyoyin inshaaAllahu mniyyin zai zauna a cikin farjinta bayan
jima’i.
Rahotun Mujallar Alummata
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari