Yadda Allah ya saka wa budurwa nan take bayan barawo ya kwace wayarta ya gudu

Babu abin da ke da dadi kamar sakayyar Allah nan take ga wanda aka zalunta, sashen jakar magori na isyaku.com ya leka birnin Accra a kasar Ghana, inda ya samo mana labarin wani Barawo da Allah ya kama shi nan take, domin dai wannan Barawo ya kwace wayar salula ne daga hannun wata budurwa kuma ya sheka da gudu, amma garin ketare titi, sai wata mota da ke tafe ta buge shi nan take har kafarsa ta kare. Budurwa mai waya ta zo ta dauki wayarta, shi kuma Barawo aka bar shi a nan yana ta kuka cikin radadin ciwo yayin da jama'a suka kewaye shi suna kallo.

Ka ji yadda ta kasance da Barawon wayar salula, saura da me? sai matasa su dangana su zabi sana'ar yi domin kaucewa tozarta irin wannan.



DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN