• Labaran yau


  Tap di: Wani mutum ya ce El-rufai ya yi karya ne cewa yana dauke da cutar coronavirus

  Wani mutum dan Najeriya ya ce shi fa yana akan ra'ayin cewa Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya yi karya ne cewa ya kamu da cutar coronavirus. Ranar Asabar da ta gabata ne Gwamna El-rufai ya sanar cewa yana dauke da cutar kuma ya killace kansa.

  Wannan mutun ya bayyana ne a wani faifen bidiyo a Twitter inda ya ce " Gwamnan ya fito ya ce yana dauke da cutar coronavirus ne bayan ya ji irin tallafi da gwamnatin jihar Lagos ta samu tun lokacin da aka sami bullar cutar a jihar a watan Fabrairu na wannan shekara.

  Kalli bidiyon a nan https://www.instagram.com/p/B-bTsj-jpON/?utm_source=ig_web_copy_link

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tap di: Wani mutum ya ce El-rufai ya yi karya ne cewa yana dauke da cutar coronavirus Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama