• Labaran yau


  Ba zai yiwu a kara kudin lantarki ba sai DisCos ta inganta yadda take raba wuta - Minista

  Ministan albarkatun wuta Sale Muhammed ya ce shirin karin kudin wutan lantarki daga ranar 1 ga watan Aprilu ba zai yuwu ba, hatta sai kamfanin raba wutan lantarki DisCos ta inganta yadda take raba wutan da kuma tsarin mita.

  Ministan ya yi wannan bayani ne yayin da yake tsokaci akan sanarwar da kamfanin samar da wutan lantarki na Najeriyua NERC ta fitar cewa ta dage shirinta na karin kudin wutan lantarki zuwa wata uku nan gaba bayan sabanin ranar 1 ga watan Aprilu.

  Ya ce ma'aikatar shi tana goyon bayan tsarin daidaito da talaka wajen samar da farashin wutan lantarki.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ba zai yiwu a kara kudin lantarki ba sai DisCos ta inganta yadda take raba wuta - Minista Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama