An
kama wasu samari guda biyu bayan sun yi ma wata yarinya barazana suka
tilasta ta cire wandonta kuma ta cire Pant nata suka dauki Pant na
wannan yarinya suka tafi da shi a garain Umutu,
da ke karamar hukumar Ukwuani a jihar Delta.
Satar Pant
na mata ya zama ruwan dare a jihar Delta, lamari da ake alakanta shi da
halin tsafi na 'yan Yahoo, dalili da ya sa a yanzu haka wasu mata sun
daina amfani da Pant.
Majiyar
isyaku.com ta ce matan sun dau wannan mataki ne domin ko da sun wanke
Pant nasu suka shaya, sai barayi su sace Pant kawai amma sai a bar
sauran kayaki da aka shanya tare da Pant.
Sakamakon haka ne wasu mata suka daina amfani da Pant domin kauce wa barazanar sace masu Pant
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari