Gwamnoni talatin da shida sun lamunta da hana zirga zirga tsakanin jihohi na kwana 14

Gwamnoni talatin da shida karkashin kungiyar Gwamnoni na Najeriya sun amince da hana zirga zirga tsakanin jihohinsu na tsawon kwanaki 14 domin hana yaduwar cutar coronavirus.

Wannan ya biyo bayan bayanai da Gwamnonin Lagos, Bauchi, Oyo, da Ogun suka bayar kan yadda suka fuskanci matsalar cutar a jihohinsu.

Daily Trust ta ruwaito cewa a wani sanarwa da suka fitar bayan taro, shugaban kungiyar Gwamnonin kuma Gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, ya ce zirga zirga na jinkai ne kawai za a lamunta a tsawon wannan lokaci.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN