• Labaran yau


  Covid-19: An hana motocin telera daga jihar Kano dauke da fasinja shiga jihar Kaduna

  An hana Tilerori shiga jihar Kaduna bayan sun dauko fasinjoji daga jihar Kano ranar Litinin 27 ga watan Aprilu.

  Kwamishinan tsaro na jihar Kaduna Samuel Aruwan ya tabbatar da haka, ya ce lamarin ya faru ne a kauyen Sabon Gida da ke karamar hukumar Ikara a jihar Kaduna, wacce ta ke kan iyaka da karamar hukumar Kiru a jihar Kano.

  Aruwan ya ce wasu direbobin sun yi kokarin su karya doka da jihar Kaduna ta gindaya kan zirga zirgan motoci  shigowa jihar.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Covid-19: An hana motocin telera daga jihar Kano dauke da fasinja shiga jihar Kaduna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama