Yanzu yanzu: An fara taron kaddamar da littafin "Sallar Jana'iza a takaice" a Birnin kebbi

An dau harama domin gudanar da taron kaddamar da littafi mai taken "Sallar Jana'iza a takaice" a dakin taro na Abdullahi Fodio Islamic Centre, da ke yamma daga gidan Mai Martaba Sarkin Gwandu, wanda Ustaz Umaru Unguwar Sani (Gatari) ya rubuta.

Yanzu haka, Sheikh Ahmad Giro, Alaramma Ridwanu Suru, Malam Abubakar Izala cassettes, Chika Umar Aliyu da sauran Malamai sun halara.

Ku biyo mu domin samun cikakken rahotu....

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika  

Saratu ta warke cutar olsa (ulcer) da ta yi fama da shi, karanta ababe da ta hada ta sha 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN