Duba wani nassara da isyaku.com ya samu a wakilcin jihar Kebbi kan masu bada labarai

An kammala taron koyarwa kan amfani da soshiyal media wajen wanzar da zaman lafiya wanda gidauniyar King Abdu;l'azeed International Centre for Inter-religion and Inter Cultural Development ta shirya wa ma'abuta amfani da kafafen sosjiyal mediya da masu bayar da labari (Bloggers) a dakin taro na Ajuji Hotel da ke Abujaranar Laraba 11 ga watan 3.

Fitattun yan Jarida da suka hada da Ayman Salah daga birnin Cairo na kasar Masar, watau Egypt, yana daga cikin wadanda suka karantar da mahalarta karatun kan tsari da salon amfani da kafar sada zumunta domin samun nassara a rayuwa.

Haka zalika Dr, Nuruddeen Lemo, ya karantar da mahalarta karatun ne kan yadda za a yi amfani da kafafen sada zumunta domin wanzar da zaman lafiya a cikin al'umma .

Malam Isyaku Garba Zuru, Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM tare da shafin labarai na Turanci SENIORAPOST.COM ya yi nassarar samun shiga daga jihar Kebbi.

Mujallar ISYAKU.COM yana da maziyarta shafinsa fiye da mutum Miliyan hudu da dubu dari uku da ashirin da bakwai da kari.

Ana samun labaran ISYAKU.COM @isyakulabari a Najeriya, da kasashen Duniya baki daya, fitattu daga kasashen su ne:

1.Najeriya
2. Amurka
3. Kenya
4. Sudan
5. Saudi Arabia
6. Jamhuriyar Niger
7. Libya
8. India
9. Jamhuriyar Benin
10. Sweden
11. Germany
12. Ivory Coast
 Da sauran kasashe da suka biyo wadannan a adadi yawan maziyarta ISYAKU.COM.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN