Legit Hausa
Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar
su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da
ganyen Gwaiba ya kunsa wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare
cikin sa.
Ganyen Gwaiba ya kunshi sunadai da suka hadar da;
antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols,
carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar tasiri wajen kawar da
wasu cututtuka da dama.
Tasirai da wannan sunadarai suka kunsa tare da rawar da suke
takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;
1. Rage nauyin jiki
2. Tasiri a kan cutar ciwon suga
3. Rage teba da daskararren maiko
4. Kariyar amai da gudawa
5. Hana kamuwa da cutar nan ta hunhu wato Bronchitis
6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dadashi.
7. Ciwon daji wato Kansa
8. Habaka samar da ruwan maniyyi
9. Warkar da gulando.
10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.
DAGA ISYAKU.COMLatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari