Coronavirus: Mutum 98 sun mutu a cikin awa 7 a New York duba yadda aka yi da gawaki

Wani faifen bidiyo da ya bulla a kasar Amurka ya nuna yadda aka yi amfani da manyan motoci masu na'urar sanyi da dama aka mai da su mutuware kuma aka sa gawakin mutane da suka mutu sakamakon cutar coronavirus a Asibitin Brooklyn da ke birnin New York inda mutum 36.000 suka kamu da cutar kuma mutum 790 suka mutu.

Kawo yanzu, mutum 59,513 ne suka kamu da cutar a kasar, wanda ke da adadi mai yawa cikin wadanda suka kamu da cutar a birnin New York.

Yanzu haka ana amfani da wadannan motoci na musamman domin ajiye gawakin wadanda suka mutu sakamakon cutar coronavirus a birnin New York inda amutum casa'in da takwas 98 suka mutu sakamakon cutar a cikin awa bakwai 7.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN