• Labaran yau


  Buhari zai gabatar da jawabi kai tsaye ga 'yan kasa da yamma

  Jaridar Legit Hausa ta wallafa cewa da yammacin yau, Lahadi, ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai gabatar da jwabi kai tsaye ga 'yan Najeriya, kamar yadda wata sanarwa daga fadar shugaban kasa ta bayyana.

  A wani sako da Bashir Ahmad, mataimaki na musamman ga shugaba Buhari, ya fitar a shafinsa na tuwita, ya bayyana cewa shugaban kasar zai gabatar da jawabin ne da misalin karfe 7:00 na yamma. Ya bayyana cewa za a iya sauraro ko kallon jawabin na shugaba Buhari a gidajen radiyo da talabijin da ke fadin kasar nan.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Buhari zai gabatar da jawabi kai tsaye ga 'yan kasa da yamma Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama