Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa

Rahotun Legit Hausa

Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana yadda take kwanciya da mahaifinta. Matashiyar ta ce wannan na kawo mata natsuwa kuma bata da dana-sanin yin hakan.

Wannan lamari kuwa ya matukar dagawa jama’a hankali don kuwa ganin shi suke a matsayin wani babban bala’i da ya kunno kai cikin al’umma, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito. Kamar yadda budurwar ta sanar, ta fara lalata da mahaifinta ne kuma hakan ya zamar mata jiki don ta saba da hakan.

Ta kara bayyana cewa ta fara kwanciya dashi ne tun tana da shekaru 9 a duniya. Budurwar wacce ta nuna kwanciyar hankalinta da hakan, tace ba ta niyya ko burin auran wani namiji tunda tana samun komai daga wajen mahaifinta.

Acewarta, “Da mahaifina nake lalata kuma ina samun duk kwanciyar hankalin da nake bukata. Bana dana –sani ko kadan kuma hakan ya zama min jiki. Banda niyyar yin wani aure. Toh me zan samu daga wani namiji kuwa?”

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN