Rahotun Legit Hausa
Aminu Ado Bayero ya zama sabon Sarkin Kano
Bayan tube rawanin Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi, masu alhakin nada sabon sarki a jihar Kano sun hallara a fadar Gwamna Ganduje da ke Kano.
Tuni dai jami'an tsaro suka yi awon gaba da tuabbaben Sarkin inda za a fitar da shi daga jihar ta Kano baki daya. Masu alhakin nada sabon sarkin sun hada da: Madakin Kano, Yusuf Nabahani, Makaman Kano; Sarki Abdullahi, Sarkin Dawaki Mai Tuta, Abubakar Tuta, Sarkin Bai, Mukhtar Adnan.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari