Yaro mai shekara sha shida ya auri tsohuwa mai shekara saba'in da daya a Duniya

Wani abin mamaki ya auku a kasar Indonesia inda wani yaro dan shekara 16 mai suna Selamat Riayadi ya auri wata tsohuwa mai suna Rohaya 'yar shekara 71.

Bayanai sun nuna cewa ma'auratan sun yi barazanar cewa zasu kashe kansu matukar ba a bari suka yi aure ba.


Dukkannin ma'auratan talakawa ne balle ayi zaton cewa dukiya tayi tasiri a cikin lamarin wannan aure.

Iyayen angon sun biya Iyayen Amarya kudin Indonesia Rupia 200,000 kimanin N4,800 kudin Najeriya, dga .bisani aka daura auren.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN