Majiyar isyaku.com ta ce wannan lamari ya faru ne bayan mai Akuyar ya yi zaton cewa Kennedy ya saci Akuyar ne bayan ya gan shi ya kama Akuyar ya nufi daji da ita.
Sakamakon haka mai Akuya ya gayyato matasa suka bi sawun Kennedy domin su kama shi, amma abin mamaki sai suka tarar da Kennedy turmi tabarya ya tube wandonsa ya zunduma al'aurarsa yana lalata da wannan Akuya a cikin daji a gundumar Mchinji na kasar Malawi.
Kai tsaye jama'a suka kama Kennedy da Akuyar suka mika shi ga 'yansanda. Amma fa Kennedy ya shaida wa 'yansanda cewa ya nemi izinin Akuyar kafin ya yi lalata da ita.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/
Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari