Matasa sun yaga hotunan Gwamnan PDP bayan Kotu ta koreshi daga mulki

Wasu matasa da ake zargin cewa magoya bayan jam'iyar APC ne sun yaga postocin tsohon Gwamnan jihar Imo Emeka Ihedioha dan jam'iyar PDP, kwanaki kadan bayan babban Kotun koli ta Najeriya ta karbe kujerar mulki daga hannunsa ta ba Hope Uzodinma na jam'iyar APC.
 
Tuni hukumar zabe ta mika takardar tabbatar da cin zabe ga sabon Gwamnan jihar Imo Uzodinma. Lamari da ya sa nan take ya je aka rantsar da shi a matsayin sabon Gwamnan jiharv Imo.

Mun samo cewa shugaba Buhari tare da masu ruwa da tsaki a jam'iyar APC, sun taya Hope Uzodinma murna bisa nassara da Kotun koli ta bashi.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN