Type Here to Get Search Results !

Fassarar sunayen wasu dabbobi da tsuntsaye daga Turanci zuwa Hausa (2)

Da yawa daga cikin jama'ar Hausa basu san fassarar wasu kwari da dabbobi daga Hausa zuwa Turanci ba, basu da laifi domin dai ai Turanci ba yarensu bane.Amma yana da kyau a gane ma'anar sunayen domin jin dadin ma'amalar zamantakewa .Ga fassarar wasu sunayen Dabbobi da Tsuntsaye:

Goat-Akuya.Male -Bunsuru,Female -
Akuya.
Fowl-Kaza.Male- Zakara,Female-K aza
Turkey-Talotalo
Guinea Fowl-Zabuwa
Duck-Agwagwa
Goose-Kwa Kwa
Dove-Kurciya
Ostrich-Jumuna
Antelope-Barewa
Cow-Saniya.Male -Sa.
Horse-Doki.
Rat-Bera
Rabbit-Zomo
Squirrel-Kurege
Hyena-Kura
Dog-Kare
Cat-Mage/ Kuliya/Kule.
Sheep-Tunkiya
Ram-Rago
Pig-Alade
Lion-Zaki.Lione ss-Zakanya.
Tiger/ Leopard-Damisa
Elephant-Giwa
Monkey-Biri
Gorilla-Gwaggon Biri
Snail-Dodon Kodi
Snake-Maciji
Phyton-Mesa
Lizard-Kadangar e
Wall Gecko-Tsaka
Crocodile-Kada
Frog-Kwado
Shrew- Jaba(Mole-Like Rat known for
it's
smell)
Tortoise-Kunkur u
Vulture-Ungulu or Angulu
Eagle-Mikiya
Ant-Kiyashi
Mosquitoes-Saur o
Beetle-Buzuzu
Bee-Kudan Zuma
Lice-Kwarkwata
Milipede-Kwarkw asa
House Fly-Kuda
Kite-Shaho
Spider-Tau Tau
Grasshopper-Far a
Termite-Gara
Butterfly-Malam Budelittafi
Worm-Tsutsa
Scorpion-Kunama
Cocroach-Kyanky aso
Bed Bugg-Kudin Cizo
Bat-Jemage
Owl-Mujiya
Chameleon-Hawai niya
Fish-Kifi
Jackal-Dila
Porcupine-Beguw a
Camel-Rakumi
Hippotamus-Dori nan Ruwa
Donkey-Jaki
Parrot-Aku
Pigeon-Tattabar a
Hedge Hog-Bushiya
Quail-Salwa
Zebra-Jakin Dawa..........

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN