Manjo Ibrahim Tawo kenan tare da sojin Najeriya Bataliya ta 10 yayin kokarin ketare wata gada da ya jagoranci ginawa a garin Olowa yayin da rundunar tare da makaman yaki suka doshi garin Ore domin kubutar da shi daga hannun yan tawayen Biyafra.
Kalli bidiyo:
Hotuna
DAGA
ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari