• Labaran yau


  Al'ajabi: Manomi ya girbe doya mai siffan jariri a jihar kudu

  Wani abin al'ajabi ya faru a kudancin Najeriya bayan wani manomi ya girbe wani doya mai siffan jariri, wasu jama'a kuma suna kallon cewa doyan ya yi kama da abin tsafi na kabilun kudu.

  Shi dai wannan manomi ya yi fargaban yadda siffan wannan doya ya kasance, sakamakon haka ya rude domin ya kasa sanin yadda zai yi da shi.

  Bayanai sun ce shi dai manomin bai bari aka dafa doyan ba a gidansa, haka zalika, masaya doya sun bar shi da wannan doya domin kowa yana tsoron ya saye doyan balle a dafa masa a gidansa.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Al'ajabi: Manomi ya girbe doya mai siffan jariri a jihar kudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama