Yadda wata motar tilera ta tsunduma cikin rami bayan gada ya kare (Hotuna)

Wani gada da aka yi da karfe, ya kare cikin daren jiya yayin da wata babban motar Tilera take tafiya a kan gadan, sakamakon haka motar ta tsunduma a cikin rami da ke karkashin gadan. Wannan gada tana da muhimmancin gaske ga harkar kasuwanci, domin ita ce ta hada kananan hukumomin Obot Akara da Ekpene.
 

DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post