Sanin Makamar Tsaro A Lokacin Zabe, NSCDC jihar Kebbi Ta Gudanar Da Lakca Ga Jami'anta

Rundnar tsaro na farin kaya NSCDC na jihar Kebbi, ta gudanar da taron bita kan sanin makamar aiki lokacin zabe wanda aka gudanara a dakin taro na hedikwatar rundunar da ke GRA Birnin kebbi ranar Laraba. Kwamandan rundunar na jihar Kebbi Samani Muhammed Ringim ya buda taron, tare da yin bayanin makasudin taron wanda shi ne wayar da kan hafsoshin rundunar D.O na kananan hukumomi 21 da ke jihar Kebbi kan sanin makamar aikin zabe da ya shafi tsoro, wanda su kuma D.O za su je domin su ilmantar tare da fadakar da jami'ansu a mataki na kananan hukumomi kafin zabukan 2019.

Kalli bidiyo:
DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post