Sakamakon zabe daga jihohin Kano, Adamawa, Yobe da Borno


Legit Hausa

A yayin da a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019, mai aukuwar ta auku, an gudanar da babban zabe na kujerar shugaba kasa da ta 'yan majalisun tarayya cikin duk wani kwararo, lungu da sako da ke fadin kasar nan. Bisa ga madogara ta kiyasi da kuma hasashe, tun a yanzu da yawa daga cikin mafi akasarin 'yan takara masu hankoron madafan iko na kujerun mulki a fadin kasar nan, sun fara sanin makomar su ta samun nasara ko kuma akasin haka.

Tun a jiya da yawa daga cikin sakamakon babban zabe na wasu rumfuna da mazabu a fadin kasar nan ya fara bayyana, a yau shafin mu na jaridar Legit.ng zai ci gaba da kawo muku yadda ta kaya a jihohin Kano, Adamawa, Borno, da kuma Yobe

Bisa ga madogara ta kiyasi da kuma hasashe, tun a yanzu da yawa daga cikin mafi akasarin 'yan takara masu hankoron madafan iko na kujerun mulki a fadin kasar nan, sun fara sanin makomar su ta samun nasara ko kuma akasin haka.

Tun a jiya da yawa daga cikin sakamakon babban zabe na wasu rumfuna da mazabu a fadin kasar nan ya fara bayyana, a yau shafin mu na jaridar Legit.ng zai ci gaba da kawo muku yadda ta kaya a jihohin Kano, Adamawa, Borno, da kuma Yobe. Jihar Kano Karamar hukumar Tudun Wada APC: 38,865 PDP: 10,707 Karamar hukumar Tsanyawa APC: 25,823 PDP: 5,399 Karamar hukumar Sumaila APC: 34,609 PDP: 4,904 Karamar hukumar Gwarzo APC: 33,581 PDP: 10,638 Karamar hukumar Rano APC: 23,855 PDP: 7,055 Karamar hukumar Ajingi APC: 21,458 PDP: 5,267 Karamar hukumar Gezawa APC: 29,954 PDP: 8,246 Karamar hukumar Bebeji APC: 26,023 PDP: 8,190 Karamar hukumar Gaya APC: 25,864 PDP: 6,577 Karamar hukumar Albasu APC: 19,073 PDP: 6,101 Karamar hukumar Warawa APC: 19,073 PDP: 6,101 Karamar hukumar Kunci APC: 20,375 PDP: 4,983 Karamar hukumar Bagwai APC: 23,375 PDP: 10,584 Karamar hukumar Doguwa APC:25,454 PDP: 7,031 Karamar hukumar Garko APC: 22,356 PDP: 2,840 Karamar hukumar Kabo APC: 29,482 PDP: 8,955 Karamar hukumar Danbatta APC: 31,850 PDP: 6,947

Karamar hukumar Wudil APC: 28,755 PDP: 5,108 Karamar hukumar Bichi APC: 42,714 PDP: 11,050 Karamar hukumar Minjibir APC: 22,725 PDP: 2,840 Sakamakon zaben kujerar shugaban kasa daga karamar hukumar Gabasawa APC: 24,420 PDP: 6,130 Karamar hukumar Bagwai APC: 23,375 PDP: 10,583 A yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019, mun samu cewa gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya fidda shugaban kasa Muhammadu Buhari kunya yayin da ya tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a karamar hukumar Dawakin Tofa.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, kasancewar ta mahaifar sa, Gwamna Ganduje bai yi sake ba wajen tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a karamar hukumar Dawakin Tofa inda shugaban kasa Buhari ya yi nasara da kimanin kuri'u 37,147.

Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, Buhari ya yi nisan gaske gami da zarra ta fuskar samun nasara akan babban abokin adawar sa, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, inda ya samu kuri'u 6,507 kacal a mahaifar gwamna mai ci a jihar Kano.

Sakamakon zaben shugaban kasa daga karamar hukumar Albasu APC: 26,412 PDP: 10,285 Karamar hukumar Rimin Gado APC: 17,999 PDP: 12,665 Karamar hukumar Ungogo

APC: 51,842 PDP: 10,475 Karamar hukumar Bunkure APC: 27,232 PDP: 9,528 Karamar hukumar Tudun Wada APC: 38,865 PDP: 10,707 Karamar hukumar Tofa APC: 15,797 PDP: 10,746 Karamar hukumar Kunchi APC: 21,556 PDP: 4,937 Karamar hukumar Makoda APC: 24,749 PDP: 3,234 Karamar hukumar Shanono APC: 24,232 PDP: 8,182 Karamar hukumar Sumaila PDP: 34,602 APC: 4,904 Karamar hukumar Gwale Kujerar shugaban Kasa APC: 50,834 PDP: 12,283 Kujerar Sanata APC: 40,352 PDP: 21,117 Majalisar Wakilai APC: 35,276 PDP: 18,997 Kash! Kamar yadda alkalin zaben Mallam Sani Umar ya bayyana a yau Lahadi, Sanatan shiyyar Kano ta Tsakiya ya gaza fidda kan sa kunya a wurin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.

Mallam Umar ya zayyana cewa, Atiku ya lashe kuri'u 13,113 yayin da ya sha babban kayi a hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takara na jam'iyyar APC, wanda ya samu kuri'u 26, 110 a karamar hukumar Madobi da ta kasance mahaifa ga tsohon gwamna Kano, Kwankwaso.

Dan Majalisar mai wakilcin shiyyar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibrin na jam'iyyar APC ya sha kyar, inda ya sake samun nasara da kimanin kuri'u, 41,071 yayin da abokin adawar sa na jam'iyyar PDP, ya samu kuri'u 40, 412.

Sakamakon zabe daga karamar hukumar Garun Mallam Kujerar shugaban kasa APC: 23, 810 PDP: 4,861 Kujerar Sanata APC: 18,412 PDP: 8,548 Majalisar Wakilai APC: 18,029 PDP: 8,262 Sakamakon zabe daga karamar hukumar Tofa Kujerar Shugaban kasa APC: 19,984 PDP: 7,732 Kujerar Sanatan Kano ta Arewa APC: 16,794 PDP: 10,746 SDP: 397 Kamar yadda Salihu Tanko Yakasai, hadimin gwamnan jihar Kano akan sabuwar hanyar sadarwar zamani ya bayyana s hafin sa na zauren sada zumunta, mun samu cewa, dan takarar kujerar majalisar wakilai na karamar hukumar Madobi, Hon. Kabiru Idris, ya lashe zaben sa. 

Honarabul Kabiru na jam'iyyar APC ya lashe zaben sa da kimanin kuri'u 22,100 a matsayin wakilin kananan hukumomin Kura, Garun Mallam da kuma karamar hukumar Madobi da ta kasance mahaifa ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso.

Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LGA Kujerar shugaban kasa APC: 88 PDP: 14 Kujerar Sanata APC: 76 PDP: 28 Majalisar Wakilai APC: 69 PDP: 28 PU 017, Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LG Kujerar shugaban kasa APC:120 PDP: 22 Kujerar Sanata APC: 8 PDP: 58 Majalisar Wakilai APC: 78 PDP: 56 PU 019; Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LGA Kujerar shugaban kasa APC: 230 PDP: 39 Kujerar Sanata APC: 165 PDP: 96 Majalisar Wakilai: APC: 137 PDP: 47 Mazabar Kwankwaso a garin Madobi PDP: 156 APC: 72 Jihar Adamawa Jimillar sakamakon zaben jihar Adamawa yayin da nasara ta rinjaya zuwa Atiku APC: 338,927 PDP: 349,690 Karamar hukumar Madagali APC: 8,208 PDP: 14,594

Karamar hukumar Maiha APC: 17,034 PDP: 7,916 Karamar hukumar Song APC: 29,507 PDP: 16,430 Karamar hukumar Gombi APC: 12,805 PDP: 18,172 Sakamakon Zabe: Buhari ya lashe zaben karamar hukumar Girei a jihar Adamawa APC: 17,765 PDP: 14,673 Karamar hukumar Mubi ta Kudu APC: 19,361 PDP: 10,514 Low Cost PU:016; Lokuwa ward, LG: Mubi North Kujerar Shugaban kasa PDP: 156 APC: 78 Ajiya ward (Mazabar Atiku) APC: 186 PDP: 140 PU:10 Unguwar Mbamoi dake fadar Lamidon Adamawa APC: 228 PDP: 138 Jihar Yobe Dalla-Dalla yadda ta kasance a kananan hukumomin jihar Yobe tsakanin Buhari da Atiku

1.       Bursari APC 22,253 PDP 2,555 2. Jakusko APC 34,424 PDP 3,390 3. Gulani APC 22,858 PDP 2,612 4. Bade APC 42,485 PDP 3,295 5. Nguru APC 36,433 PDP 5,352 6. Yunusari APC 23,837 PDP 939 7. Potiskum APC 62,101 PDP 4,331 8. Fune APC 43,948 PDP 5,707 9. Yusufari APC 22,157 PDP 3,567 10. Fika APC 42,488 PDP , 5522 11. Geidam APC 16,338 PDP 613 12. Tarmuwa APC 12,122 PDP 1,269 13.

Damaturu APC 35,772 PDP 2,099 14. Machina APC 14,619 PDP 2,315 15. Karasuwa APC 22,377 PDP 3,692 16. Gujba APC 12,227 PDP 325 17. Nangere APC 31475 PDP 3180 Karamar hukumar Tarmuwa APC: 12,122 PDP: 1,269 Karamar hukumar Damaturu APC: 35,772 PDP: 2,099 Karamar hukumar Karasuwa APC: 22,377 PDP: 3,692 Karamar hukumar Machina APC: 14,619 PDP: 2,315 Zaben Kujerar shugaban kasa Karamar hukumar Gujba: APC: 12,227 PDP: 325 PU: Sabon Layi Pri, School; Code: 012 B; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District Kujerar shugaban kasa APC: 265 PDP: 12 Kujerar Sanata APC: 155 PDP: 116 Majalisar Wakilai APC: 171 PDP: 101 Sabon Layi Pri, School; Code: 012 A; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District Kujerar shugaban kasa APC: 248 PDP: 3 Kujerar Sanata APC: 152 PDP: 98 Majalisar Wakilai APC: 179 PDP: 57

Jihar Borno Sakamakon zaben kujerar shugaban kasa na karamar hukumar Mafa APC: 50,851 PDP: 138 Zaben kujerar shugaban kasa daga karamar hukumar Magumeri APC: 12,739 PDP: 694 PU 004, Bale Galtimari Jere APC: 244 PDP: 32 PU 005, Bale Galtimari Jere APC: 349 PDP: 35 PU 014, Waziri Babagana, Shehuri South Ward APC: 200 PDP: 7 PU 023 Kukawa, Lamisula Ward APC: 190https://hausa.legit.ng/1223861-sakamakon-zabe-daga-jihohin-kano-adamawa-yobe-da-borno.html PDP: 21 Bakin Kasuwa, garin Shaffa, Hawul LGA APC: 288 PDP: 3 Mandagirau, Biu LGA APC: 2590 PDP: 154 Ku ci gaba da kasancewa a kan wannan shafi yayin da muka daura damarar kwararo muku yadda sakamakon zaben ke ci gaba da kasancewa a wannan jihohi biyar da muka wassafa.


DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

 Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN