Yanzu-yanzu: Bamu yarda da sakamakon zabe ba - Shugaban PDP


Legit Hausa

Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ba ta amince da sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ke fitarwa ba a halin yanzu.Shugaban PDP na kasa, Prince Uche Secondus wanda a halin yanzu ya kira taron manema labarai a babban birnin tarayya Abuja ya ce kuri'un da INEC ke sanarwa ba dai-dai bane kuma ba za su amince da hakan ba.

A wata labarin, Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya na jam'iyyar PRP ya nemi hukumar INEC ta soke zaben 'yan majalisun tarayya da aka gudanar a jihar Kaduna.

Shehu Sani ya yi ikirarin cewa an tafka magudi a garuruwa da yawa da ke karkashin mazabarsa kuma ya ce idan har INEC na son yin adalci ya zama dole ta soke zaben. Ku biyo mu domin samun karin bayani
 

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN