Type Here to Get Search Results !

PDP ta bukaci INEC ta dakatar da sanar da sakamakon zaben Shugaban kasa


Legit Hausa

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi kira ga Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu da ya dakatar da sanar da sakamakon zaben Shugaban kasa.


Jam’iyyar tayi wannan kira ne a wani taron manema labarai tab akin mataimakin daraktan kamfen din Shugaban kasa na PDP, Kabiru Turaki, tare da sauran jami’an jam’iyyar a daren ranar Talata, 26 ga watan Fabrairu a Abuja.


Jam’iyyar tace INEC ta dakatar da sanarwar har sai INEC ta saki adadin wadanda na’urar tantanc e masu zabe ta tantance a zabe. Tayi zargin cewa an soke kuri’un da aka kada a wuraren da take da karfi musamman a Yobe, Nasarawa, Zamfara da Plateau

 

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN