Ministan Buhari Ya Karyata Sauti Da Ke Nuna Yana Cin Zarafin Buhari A Fira Da 'Yan Jarida

Ministan zirga-zirga Rotimi Amaechi ya karyata wani faifen murya da ke zagayawa a intanet da ke nuna cewa shi Ministan ya caccaki shuga Buhari bisa salon mulkinsa. Wannan sautin murya ya samo asali ne daga wani jigo a jam'iyar PDP Reno Omokri.

Ministan ya nisanta kansa da wannan sautin muryar, ya kuma ce shi fa bai yi wata hira da manema labarai ba a kan harkar shugaba Buhari dangane da wannan zance. Ya kuma bukaci jama'a su yi fatali da wannan sauti.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post