Tarbiyya hakkin kowa ne ga yara kanana, ba wai ga iyaye kawai ba, da tsakar ranar yau, wani mutum ya sami daukan hoton bidiyon yadda wani bakanike ya rungume wata yarinya 'yar makaranta da ke sanye da tufafin makaranta kuma a lokacin da ya kamata tana cikin aji a makaranta, amma sai ga shi wani murdadden bakanike yana lalata da ita daga tsaye a wata unguwa a birnin Lagos.
Wannan lamari ya faru ne a wani kebattanccen wuri a wajen da bakaniken yake gyara motoci a birnin Ikko watau Lagos.
Sakamakon haka ya zama wajibi iyaye su dinga sa ido kan harkokin 'ya'yansu. Domin ba yadda za'a yi iyayen wannan yarinya su yarda cewa diyarsu ta zama karuwar lalura yayin da ya kamata ta kasance a cikin ajin makaranta, amma sai ga shi ana lalata da ita sanye da tufafin makaranta, a lokacin makaranta a wuri da yanayi mara inganci, karawa ma babu amfani da kwararon roba balle a sami karaiyar cutuka har da HIV.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi