Ta kwabe ta kare, wani Gwamna na shirin ficewa daga jam'iyyar PDP

Rudadden gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya yi barazanar ficewa daga jam'iyyar PDP.Gwamnan ya yi wannan harsashe ne yau yayin wata tattaunawa da wakilin jaridar Punch.

Fayose ya ce, "bayan tattaunawa da tuntuba da nake yi da jama'ata, nan ba da dadewa ba zan sanar da yan Najeriya game da matsayi na ".

Hukumar EFCC dai ta bukaci hukumar Kwastam ta kama Gwamna Fayose da zarar ya sauka daga mulki nan da kasa da wata uku, matukar ya yi kokarin tserewa domin yana fuskantar tuhumar aikata ba daidai ba da kudade har N1.3 biliyan domin EFCC ta shirya tsaf domin cafke shi da zarar ya sauka daga mulki domin fuskantar bincike kan wadannan kudaden.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN