Type Here to Get Search Results !

Main event

Kotu ta tabbatar cewa shugaban kasa na da karfin yin dokar kwace kadarorin 'barayi' na wucin gaadi

Wata kuto dake Jahar Abuja ta Sanya hannu akan wasu dokoki guda 6 wanda shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar mata Dokokin dai suna da alaka da cin hanci da rashawa da kuma sauran laifuffuka.

Dokar ta bawa attorney general (AGF) damar karbe duk wani kaya da suke zargi. Da yake zartar da hukuncin a ranar Alhamis alkalin kotun Justice Ojeoma Ojokwu yace wannan doka tana daga cikin iko da shugaban yake da ita har sai ya tabbatar da dena faruwar hakan. Alkalin ya kara da cewa wannan doka ta bawa AGF damar karbe duk wani abu da suke zargi ba tare da neman izinin kotu ba.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

hausa.naija.ng

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies