Bidiyon yadda soji suka buda wuta da bindigogi kan yan Shi'a a Zuba

Mujallar isyaku.com ta sami hoton wani bidiyo daga majiyarmu wanda ke nuna yadda jami'an soji suka harbe wasu yan Shi'a a garin Zuba, lamari da ya sa ake fargaban yan Shi'a 6 sun yi wafati.


Rahotanni sun ce mabiya Shi'a sun tare hanya a kusa da gadar Zuba bayan sun yi tattaki daga Suleja zuwa Zuba a kan hanyarsu ta zuwa Abuja.

Amma wani bayani da rundunar soji ta fitar, ya ce sojin sun kare kansu ne bayan mabiya Shi'a sun kai masu farmaki yayin da suke rakiyar manyan harsasai na soji da ke kan hanyarsu ta zuwa Kaduna.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN