Type Here to Get Search Results !

Main event

Wani dansanda ya shiga uku bayan ya je sayen farfesun kaza da jirgin sama na yansanda

Wani dansanda matuki jirgin sama ya haifar da yan kallo a kasar Afrika ta kudu bayan ya shiga jirgi mai saukar Angulu na yansanda ya je wajen sayar da suya domin ya sayi farfesun kaza.

Majiyar isyaku.com ta labarta mana cewa wannan lamari ya ba kowa mamaki ganin yadda wannan matukin jirgin sama na yansanda ya yi awon gaban kanshi ta hanyar yin amfani da jirgin yansanda domin ya sayi farfesun kaza.

Kakakin hukumar yansanda na gundumar Captain Khaya Tonjeni ya ki cewa uffan yayin da manema labarai suka tunkare shi  dangane da wannan zance.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies