Sabuwar wakar sammani AA mai suna ” Garin Adamawa ” inda mawakin yake bada labarin tafiyarsa zuwa garin adamawa domin ku masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– A garin adamawa ashe inada masoya
– Inbabin na tsinci ‘ya ta filani
– Da labari nazo gareku mutane
– Mai san jin zance da wuya ya taushe kunne
– Abinci a girkashi dole sai a tukwane
– Naje na dawo acan na zaga birane
– Tarba da karamcisunyo karen kowanne
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Arewablog