Type Here to Get Search Results !

Tunatarwa: Za a rufe rijistan katin zabe ranar Juma'a 17 ga watan Agusta

Muna kira ga jama'ar jihar Kebbi maza da mata cewa za a rufe yin rijistan katin zabe na dindindim watau PVC ranar Juma'a 17 ga watan Agusta.

Bisa la'akari da muhimmancin wannan kati ga duk wani dan Arewacin Najeriya, ni Isyaku Garba Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM nike rokon wadanda basu karbi katin ba, cewa don Allah su hanzarta su karbi wannan kati.

Duk wani abin da kake, ko kike ji a zuciyarki, ko a zuciyarka, game da fahimtar tsarin siyasa ko ainihin katin zaben, don Allah ka jingine wannan tunani a gefe daya a je a karbi katin zabe. Domin dai bayan harkar zabe, wannan kati shi ma shaida ne a kan wasu ababe da ke iya tasowa nan gaba masu muhimmanci a rayuwa.

Kada a manta za a rufe ranar Juma'a 17 ga watan Agusta !

Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN