Anfani 5 da 'ya'yan iccen dinya ke yi a rayuwar 'dan Adam


Kamar yadda muka saba daga lokaci zuwa lokaci mukan zakulo maku yanyoyin da zaku kara samun lafiyar jikunnan ku musamman ma ta hanyar anfani da abubuwan dake zagaye da mu.

Yau ma kuma gamu dauke da alfanun 'ya'yan iccen nan bakake na dinya da kan nuna musamman ma a irin wannan lokacin na tsakiyar damina

Dinya dai da ake kira da Black plump juice a turance icce ne da kan fito a gonakin mutane kuma tana yin girma sosai sannan kuma tana fitar da bakaken 'ya'ya a tare da ita dake kama da na kanya. 

1. Tana taimakawa wajen gyaran ciki da muka maganin matsalolin da ke tattare da hakan kamar gudawa. 
2. Tana maganin cuwalwatan da suka shafin hakora da ma baki gaba daya.
3. Tana maganin dankanoma da basir mai tsiro.
4. Tana maganin tari da kuma cutar Asuma.
5. Tana maganin mura da kuma karin karfin garkuwar jiki.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN