Type Here to Get Search Results !

Main event

Guguwar canjin sheka: An banka ma tsintsiya wuta, Saraki ya caccaki jam'iyar APC

Wasu magoya bayan Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, sun banka ma tsinsiya wuta jim kadan bayan jin sanarwar canja sheka da Sanatan ya yi daga jam'iyar APC zuwa PDP.

A yau ne dai shugaban Majalisar Dattawa ta Najeriya Bukola Saraki ya karanta takardar canja sheka daga wasu Sanatoci 13 daga jam'iyar APC zuwa PDP.

Sanatoci da suka canja sheka sune: Rabi’u Kwankwaso (Kano-Central), Dino Melaye (Kogi-West), Adesoji Akanbi (Oyo-South), Monsurat Sunmonu (Oyo-Central), Rafiu Ibrahim (Kwara-South), Suleiman Hunkuyi (Kaduna-North), and Lanre Tejuoso (Ogun-Central) da sauransu.

Yayin da yake mayar da jawabi a zauren Majalisar Dattawa bisa roko da shugaban masu rinjaye Sanata Lawan Ahmed ya yi bisa canja shekar Sanatocin, Bukkola Saraki ya caccaki jam'iyar APC iya matuka.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies