An cafke wani Pasto turmi tabarya yana lalata da wata yar Chochinsa - Hotuna

Majiyar isyaku.com daga garin Benin na jihar Edo, ta ce wani Pasto ne ya fada cikin wani abin kunya bayan an kama shi yana lalata da wata yar Chochinsa a cikin dakin wani Hotel a cikin birnin Benin.

Majiyar ta kara da cewa, bayan an kama wannan Pasto, sai ya musanta cewa ya aikata zina da wannan mace da ba'a gane ko wacece ba. Amma gogan naka ya kasa bayar da gamsashshen amsa, bayan an tambaye shi ko miye dalilin da ya sa aka kamashi tsirara tare da matar a cikin dakin Hotel.

Yan kwanakin baya, Mujallar isyaku.com ta kawo maku labarin wani Pasto wanda shi ma ya kaura ma wata budurwa ciki da sunan addu'ar dare, haka zalika mun kawo maku labarin wani Pasto wanda yake kwana da wata matar abokinsa kuma yar Chochinsa a Cross Rivers.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN