Da wannan ne kuma ke
nuna cewa watan Ramadan mai falala da musulmi a dukkan fadin duniya ke
yin azumi ya zo karshe a yau dinan kenan. Read more: https://hausa.naija.ng/1175255-gobe-sallah-an-ga-watan-shawwal-a-saudiyya-da-sauran-kasashen-gabashin-duniya.html#117525Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa yanzu
haka dai an sanar da ganin watan Shawwal watau watan 10 kenan a kidayar
watannin shekarar musulunci a kasar Saudiyya da ma sauran kasashen dake
gabashin duniya.
Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa yanzu
haka dai an sanar da ganin watan Shawwal watau watan 10 kenan a kidayar
watannin shekarar musulunci a kasar Saudiyya da ma sauran kasashen dake
gabashin duniya.
Da wannan ne kuma ke nuna cewa watan Ramadan mai falala da
musulmi a dukkan fadin duniya ke yin azumi ya zo karshe a yau dinan kenan.
NAIJ.com ta samu cewa dai yau musulmin duniya da dama hadda
na Najeriya sun yi azumi na 29 kenan kuma gobe idan Allaha ya kaimu za suyi
bukukuwan Sallah. Kamar dai yadda aka saba, a Najeriya yanzu dai za'a jira
sanarwar mai Alfarma Sarkin musulmi ne game da ganin watan a garuruwan dake a
cikin Najeriya zuwa nan da dan lokacin kadan. Allaha ya karba mana ibadun mu. Amin.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
hausa.naij.ng
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI