Sanata Shehu Sani ya ce akwai mutane masu mutunci da kima a idanun jama'a bayan shugab Buhari.Sanatan ya yi wannan bayani ne a shafin sa na Twitter ranar Litinin. Ya kara da cewa shugaba Muhammadu Buhari mutum ne mai matukar kima da mutunci.
Ga sunayen wanda Saanata Shehu Sani ya ce suna da mutunci da kima a idanun 'yan Najeriya.
1. Gowon
2. Adamu Ciroma
3. Balarabe Musa
4. Usman Jibrin
5. Yohanna Madaki
6. Aliyu Jamaa
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com