• Labaran yau


  Wani tsari ne kuka fi so tsoho ko sabon salon shafin isyaku.com ? rubuta ra'ayin ka

  ISYAKU.COM na son mu san yadda sabon shafin namu ya shafe ku, shin yaya kuke samun mu a yanzu. Wane kimiyyar shafi kuka fi jin dadin samun mu da shi cikin sauki ? tsohon shafin namu ko kuwa wannan sabon salon shafi ?.

  Wanne ne yake lodawa da sauri idan za ku shiga shafin namu, tsohon salon kimiyya ko kuwa wannan sabo da muka fara amfani da shi jiya ?

  Ku rubuto mana ra'ayin ku a shafukan sada zumunta.

  Mun gode.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani tsari ne kuka fi so tsoho ko sabon salon shafin isyaku.com ? rubuta ra'ayin ka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama