• Labaran yau


  Muna son mu fara watsa labarai da Turanci a isyaku.com, miye ra'ayin ka ?

  Seniora International Limited wadda ke tafiyar da kasuwanci da ababe da dama ciki har da harkar watsa labarai a isyaku.com da kebbi24.com tana yi maku godiya domin kasancewa tare da mu a shafukan labaran mu.

  A lokaci daya kuma muna neman sanin ra'ayin ku a kan bukatar mu ta neman fara watsa labarai da harshen turanci a isyaku.com. Haka zalika za mu ci gaba da watsa labarai da Hausa kamar yadda muka saba a isyaku.com watau zamu hada harshen Turanci da Hausa gaba daya a shafin.

  Sakamakon haka ne muke neman mu ji ra'ayin ku ta hanyoyin sada zumunta ko a kasan wannan labari domin mu tsara gabatar maku da abin da jama'a suka rinjaya ga bukata. Mun gode.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Muna son mu fara watsa labarai da Turanci a isyaku.com, miye ra'ayin ka ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama