• Labaran yau


  Kalli abin da saurayi ya yi wa dan uwansa


  Wani saurayi ya yi wa dan uwansa mumunar rauni a wuya sakamakon sara da adda a kauyen Magami da ke karamar hukumar Sumaila a cikin jihar Kano.

  Wata majiya ta labarta cewa dukanin yan uwan guda biyu sun yi geji da kwaya wacce ta narke kafin hakan ya faru.

  Majiyarmu ta shaida mana cewa bayan yaya ya sare kanensa sai daga bisani kuma kafin yansanda su zo sai ya kashe kansa.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da saurayi ya yi wa dan uwansa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama