• Labaran yau

  NSCDC na jihar Kebbi ta karrama hafsoshi da aka yi wa karin girma - Hotuna

  Rundunar tsaron NSCDC ta jihar Kebbi ta karrama wadansu jami'anta da aka kara ma girma a fadin Jihar.

  Wasu daga cikin wadanda aka yi wa karin girma sun hada da

  1.Ibrahim Danladi - AC-DC
  2. Kiruwa Maidamma Torankawa -AC-DC
  3.Wali Bello Muhammed Chief supt-AC
  4.Adewosi Fransis Supt-Chief.supt
  5.Michael Sale Manga DSC-Supt
  6.Samuel Gwazo
  7.Ayuba Gamji Kabiru
  8.Nurudden Isah Illo
  9.Musa Adamu Augie

  Kalli hotuna a kasa:  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: NSCDC na jihar Kebbi ta karrama hafsoshi da aka yi wa karin girma - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama