Shugaban mabiya darikar Katolika na Duniya Paparoma Francis ya ce "Babu Jahannama". Yayi wannan jawabi ne yayin da yake zantawa da fitaccen dan jarida dan shekara 93 Eugenio Scalfari yayin da suke zantawa a Fadar Vatican ranar Alhamis.
"Paparoma ya ce wadanda suka tuba kafin su mutu su ne ke dauwama a cikin rahamar Allah, yayin da wadanda basu tuba ba bayan sun mutu sun halaka kenan har abada ba za su dawo ba. Saboda haka babu Jahannama wajenda mutane za su yi ta shan azaba har abada"
Yanzu dai haka Fadar Vatican bata ce uffan ba dangane da wannan kalamai da suka bayyana na Paparoma.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com