• Labaran yau


  Ka san yadda soji ke aiwatar da hukuncin kisa kan yan fashi a shekarun baya ?

  A zamanin mulkin soja a Najeriya musamman a shekarun 1980s idan an sami yan fashi da makami da laifi kuma Kotu ta yanke masu hukuncin kisa Gwamnatin sojoji a waccan lokaci ta kan zartar da hukuncin ta hanyar daure yan fashin kuma a harbe su har lahira a gaban jma'a.

  A waccan zamani akan kai dan fashi a wajen da ya aikata fashin ko a garin da ya aikata fashin sai a bindige su a wajen.

  Idan baku manta ba a garin Birnin Kebbi a 1990s aka harbe wasu yan fashi da makami a unguwar Badariya bayan Kotu ta yanke masu hukuncin kisa daga ciki har da wani babban dansanda mai mukamin mataimakin Kwamishinan yansanda.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ka san yadda soji ke aiwatar da hukuncin kisa kan yan fashi a shekarun baya ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama